Artist Names: Luther Goro
Track Title: Aikin Ceto, You Alone
Recorded: 2022 Music
County: Nigerian Music
..
Download Aikin Ceto
Download You Alon
Aikin Ceto Lyrics
Solo.
Yesu ya gama Aikin ceto na akan giciye.......
Na Sami rai............ X2
Na Sami rai.....
Rai na har abada.......x4
(Back up)
Yesu ya gama Aikin ceto na akan giciye....
Na Sami rai.......x2
Na Sami rai.....
Rai na har abada.......x4
Verse 1
Akan giciye ka dauke laifofi na...
Duk don ceto na na ....
Da na halaka
Akan giciye ka bada ran ka domin ceto na
Ai na sami Rai
Na Sami rai...
Rai na har abada....x4
(Back up)
Yesu ya gama Aikin ceto akan giciye......
Na Sami rai.....x2
Na Sami rai .......
Rai na har abada ....x4
You Alone Lyrics
We worship, we worship....
Your Majesty .... x3
For you alone, for you alone.....
Deserve all the Glory....
For you alone, for alone
Deserve all the praise .... x3
Ina Takama Da Yesu
Takama.... x2
Abin da shedan baya so ya ji
Wai Ina Takama Da Yesu Takama..... x2
Ya Yesu kayi magana da ni .....x3
Damuwa zata kare .....
In kayi magana dani ..... x4
Mene ne zai raba ni da Kai
Ya Yesu .......
Mene ne zai raba ni da kai