Listen to a New Song By Heavenly Dawap Ft Sounds Of Hope – Gari Zai Waye.
After more than two years of silence, the SlaveOfGod, Heavenly Dawap AKA Heavenly Souljah is sharing a new song, titled Gari Zai Waye.
Gari Zai Waye is a song written and composed by Tongshwar Heavenly Dawap, performed by Heavenly Dawap and Sounds of hope. The song is produced by Tongshwar Heavenly Dawap, the base is played by Seyil while it’s Mixed and mastered by DJ Wannie.
Just as the song title is, Gari Zai Waye, which means “day will break” or “morning will come” in English, the song is a song of Hope on God for no matter how long and painful the night is, morning will surely come with joy.
Official Video
The song was inspired by the recent insecurity challenges that affected the people of Mangu Local government and other places in Plateau state, Nigeria.
The song also deals with spiritual and societal challenges, and also economic crisis in Nigeria.
It aims at giving people hope to depend on God for it will not last forever. Surely, the morning will come. Gari Zai Waye!
LYRICS
Gari Zai Waye Lyrics
Heavenly Dawap Ft Sounds Of Hope
Intro
Heavenly Souljah.. Jah
Souljah Jah
Slave Of God
Sounds Of Hope
Heavenly Dawap
Let’s Go!..
First Verse
Ba Mwa Barchi A Chikin Dare
Domin Tsoron Kar A Kawo Hari A Kashe Mu
Ba Mwa Tafiyan Gona
Domin Tsoron Kar A Kama A Yanka Mu
Mun Sha Azaba Domin Sunan Yesu
Wasu Har Mutuwa Don Sun Ki Su Bashe Shi
Ama Fa Kar Mu Karyata
Mu Chi Gaba Da Addu’a
Mu Karfafu Ubangiji Ya Che..
Chorus
Gari Zai Waye, Gari Zai Waye
Komin Nisan Dare Ai
Gari Zai Waye (2x)
Share Hawayen Ki
Gari Zai Waye….
Kwanta Da Hankalin Ka
Gari Zai Waye…
Mama Na Share Hawayen Ki…
Gari Zai Waye….
Baba Na Kwanta Da Hakalin Ka
Gari Zai Waye…
Verse Two
Mutane Na Ta Maki Ba’a
Domin Baki Da Yaya
Wai Gidan Ku Sai Tuwo
Tuwon Ma Sai Dai Gaya
Suna Ta Maki Gwalo Wai Yaran Ki Duk Sun Zama Yan Kwaya
Mama Na Chigaba Da Adu’a Domin
Gari Zai Waye
Kullum Kana Godogo Daga Jos Har Zuwa Sokoto
Ama Aljuhun Ka Na Karanto Ba Kundin Yara Su Yi Karatu
Ga Nyinwa Ya Maimaye Iyalin Ka
Abokanen Ka Duk Sun Guje Ka
Baba Na Chi Gaba Da Addu’a Domin
Gari Zai Waye
Kawunen Ku Sun Guje Ku
Sun Kwache Gida Da Fillin Ku
Suna Ta Kiran Ku Mayu
Wai Domin Kun Zama Marayu
Kun Zama Bayi A Garin Ku
An Hana Ku Kamzon Abinchin Ku
Yan Uwa Ku Chi Gaba Da Addu’a Domin
Gari Zai Waye
An Kawo Mana Hari An Kashe Mana Mutane Har Dabobi Ma Basu Bari
Mun Gama Makaranta Babu Aiki
Wai Domin Bamu Da Uwa A Murhu
Shekaru Hamsin Babu Mata
Shekaru Arbain Babu Miji?
Yan Uwa Mu Chi Gaba Da Addu’a Domin
Chorus
Gari Zai Waye, Gari Zai Waye
Komin Nisan Dare Ai
Gari Zai Waye (2x)
Share Hawayen KI
Gari Zai Waye….
Kwantat Da Hankalin Ka
Gari Zai Waye…
Mama Na Share Hawayen Ki…
Gari Zai Waye….
Baba Na Kwantat Da Hakalin Ka
Gari Zai Waye…
Download, Listen and Share: