
Artist Names: Luther Goro ft Philippa Manji
Track Title: Takama Da Yesu
Recorded: 2022 Music
County: Nigerian Music
Download
Lyrics
Oh oh oh oh
He he he he.....
Verse 1
Some trust in their chariots
Some trust in horses..
But we trust in the name of the Lord
Wasu suna Takama Da kudi ne
Wasu suna Takama hikima ne
Wasu suna Takama Da karfi ne
Wasu suna Takama Da ilimi ne.
Wasu suna Takama Da Mulki ne
Wasu suna Takama Da Arziki ne
Amma mu masu bin Yesu Kristi Muna Takama
Muna Takama Da Yesu Takama......
Chorus
Ina Takama Da Yesu
Takama....... x4
Abin da shedan baya so ya ji
Wai Ina Takama Da Yesu Takama....... x4
Verse 2
My boast is in the name of the Lord
My confidence is in his word
There's nothing he cannot do...
There's nothing he cannot change....
Ina Takama Da sunan Yesu.
Ina Takama Da iKon Yesu
Ina Takama Da girman baba na...
Ina Takama Da Yesu ne eh eh eh
Takama Da Yesu, Takama
Ina Takama Da Yesu ne .....
Back chorus
Ina Takama Da Yesu Takama.... x4
Abin da shedan baya so ya ji
Wai Ina Takama Da Yesu Takama...... x4